Nijeriya

March 09, 2017

Wani bangare na kungiyar malamman jami’o’I ta kasa da Dr Khalid Bello Na jami’ar jihar Adamawa dake Mubi...

Wani bangare na kungiyar malamman jami’o’I ta kasa da Dr Khalid Bello Na jami’ar jihar  Adamawa dake Mubi, ke shugabanta ya umurci dalibbai da su koma...


March 09, 2017

Gwamnatin amurka tace yan nijeriya nada cikakkara damar tafiya amurka inda tacce ba wani dalili

Gwamnatin amurka tace yan nijeriya nada cikakkara damar tafiya amurka inda tacce ba wani dalili da zai sa yan nijriya dake da cikakkun takardun biza su dakatar da tafiya...


March 09, 2017

Hadaddiyar kungiyar kwadigo ta kasa ta zargi gwamnatin taraiya akan yin jinkiri ...

Hadaddiyar kungiyar kwadigo ta kasa ta zargi gwamnatin taraiya akan yin jinkiri wajen kafa kwamitin da zai tattauna akan sabon tsarin albashi na naiara dubu 56, 000.

shugaban...


March 09, 2017

Gwamnatin taraiya ta baiyana cewar jinkirin da ake samu a majalisar wakillai wajen amincewa da kudurin kasafin kudin

Gwamnatin taraiya ta baiyana cewar jinkirin da ake samu a majalisar wakillai wajen amincewa da kudurin kasafin kudin bana ya zamo doka me yiwuwa zai...


March 09, 2017

An baiyana matakin da majalisar dattawa ta dauka na cewar hukumar hana fasa kwabri ta kasa ta dakatar

An baiyana matakin da majalisar dattawa ta dauka na cewar  hukumar hana fasa kwabri ta kasa ta dakatar da umurnin cewa masu motoci su tabbatar sun biya kudin fiton...


March 08, 2017

Kwamitin sulhu na jam’iyar (PDP) ya bada shawarar cewar jam’iyar ya kamata ta gudanar da babban taron ta na kasa

Kwamitin sulhu na jam’iyar  (PDP) ya bada shawarar cewar jam’iyar ya kamata ta gudanar da babban taron ta na kasa nan da zuwa 30 ga watan yunin shekarar...


March 08, 2017

Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari, ta kalubalanci gwamnatoci a dukkan matakai da su tabbatar a ko.....

Uwargidan shugaban kasa  Aisha Buhari, ta kalubalanci gwamnatoci a dukkan matakai da su tabbatar a ko yaushe suna  saka mata a harkokin gwamnati da kuma...


March 08, 2017

kasar sin ta yi kira ga koriya ta Arewa da ta dakatar da gwajin makamin ta mai linzame domin hana faruwar rikici.

Kasar sin tayi kira gag a koriya ta Arewa da dakatar da gwajin makaminta mai linzame domin kaucewa rikici.

Ministan lamurran harakokin wajen china...


March 08, 2017

wani da ya halarci shirin Burgami da wannan Gidan rediyon ke gabatarwa yayi kira ga gwamnatin taraiya da ta gurfanarda yan kwangilar da suak ki kudanar da ayukkan su.

An bukaci gwamnatin taraiya da again a kasa na anniyar da take da ita na gurfanar da yan kwangila da...


March 08, 2017

Gwamnatin taraiya ta baiyana wani tsari da zai zaburadda tattalin arzikin kasar nan.

Gwamnatin taraiya ta fitar da wani tsarin farfadowa da tattalin arziki dake da manufar sanya tattalin arzikin kasar nan ya kasance mai dorewa.

Mashawarci akan yada labarai ga...