Jahar Sokoto

July 18, 2017
Shirye shirye na cigaba da kankama domin tabbatar da ganin shirin noman shinkafa dake gudana a karkashin shirin bayar da ramce ga manoma na babban bankin kasa CBN, a Jahar Sokoto ya samu nasara. Shugaban kwamitin bunkasa aikin gona na Jahar Sokoto wanda kuma shine Shugaban kwamitin shirin bayar da ramce ga manoma na gwmnatin tarrayya a Jahar Alhaji Chuso Abdullahi Duttijo, ya sanar da hakan a...

July 18, 2017

Kwamitin da Gwamnatin Jahar Sakkwato ta kafa domin tantance yawan yan asalin Jahar dasuka cancanci

Kwamitin da Gwamnatin Jahar Sakkwato ta kafa domin tantance yawan yan asalin Jahar dasuka cancanci samun kudin tallafin karatu, ya samu nasara gano dalibbai 706 na bugi,...


July 13, 2017

An kalubalanci Sarakunan gargajiya da shuwagabannin addini dasu shige gaba wajen wayar da kan al’ummarsu..........

An kalubalanci Sarakunan gargajiya da shuwagabannin addini dasu shige gaba wajen wayar da kan al’ummarsu akan bukatar da ke akwai na karbar shirin tsarin...


July 13, 2017

An samu Karin masu cutar amo sanin jini da kashi goma sha daya, shekarar bara a Jahar sokoto.

An samu Karin masu cutar amo sanin jini da kashi goma sha daya, shekarar bara a Jahar sokoto.

Babban jami’in kungiyar jakadun masu yaki da cutar amosanin jini Dr. Auwal...


June 19, 2017

Kimanin jekadun kiyon Lafiya tamanin ne aka baiwa horo domin wayarda kan jama’a akan illololin curutoci dabam dabam a saqo da lungu dake jihar nan.

Kimanin jekadun kiyon Lafiya tamanin ne aka baiwa horo domin wayarda kan jama’a akan illololin curutoci dabam dabam a...


June 14, 2017

Manyan dilolin Startimes dake jihar nan da suka shiga takarar cin garabasar da kamfanin yayi na

Manyan dilolin Startimes dake jihar nan da suka shiga takarar cin garabasar da kamfanin yayi na wannan shekarar an basu na’urar talabijin kirar startimes mai girman inci 32...


June 01, 2017

kungiyar yan jaridu mata takasa reshen jahar sokoto tayi kira ga iyaye musamman masu hali da yan kasuwa kada suyi

kungiyar yan jaridu mata takasa reshen jahar sokoto tayi kira ga iyaye musamman masu hali da yan kasuwa kada suyi kasa aguiwa wajen cigaban kansu da...


June 01, 2017

An karrama ma’aikata ukku na makaran tar tunawa da sarkin musulmi Abubakar na ukku akan dagewar su ga aiki.

An karrama ma’aikata ukku na makaran tar tunawa da sarkin musulmi Abubakar na ukku akan dagewar su ga aiki.

Dayake jawabi awajen karramawar sakataren...


May 26, 2017

Gwamnatin jihar sakkwato tayi watsi da jita jitar da ake yadawa a jihar nan cewar ta kwace dukkanin....

Gwamnatin jihar sakkwato tayi watsi da jita jitar da ake yadawa a jihar nan cewar ta kwace dukkanin ayukkan majalisun kananan hukumomi ban da albashi. 

...


May 26, 2017

Masu hulda da kamfanin Dangote kimanin dari da hamsin ne daga jihohin sokoto Kebbi da kuma Zamfara ne suka ci.......

Masu hulda da kamfanin Dangote kimanin dari da hamsin ne daga jihohin sokoto Kebbi da kuma  Zamfara ne suka ci kyaututtuka a yayin wata garabasa da...


May 26, 2017

Governor Aminu Waziri Tambuwal ya bukaci hukumomin gwamnati dama masu zaman kansu, yan kasuwa da sauran

Governor Aminu Waziri Tambuwal ya bukaci hukumomin gwamnati dama masu zaman kansu, yan kasuwa da sauran jama’a dasu samarda kayaiyakin kasha gobara a wuraren da suke...