07:33 pm

Wasu yan kunar bakin wake su biyu sun tarwatsa kan su inda suka hallaka mutane

Wasu yan kunar bakin wake su biyu sun tarwatsa kan su inda suka hallaka mutane 29  a wurin taron bukin aure da suka taru a wani kauye kuda  Tikrit. Kungiyae I.S tace mayakan ta su biyu sune suka kai hari a kauyen Hajaj a jiya laraba. Jami’ai sun ce yace maharin na...

07:23 pm

kungiyar kwallon kafar nijeriya watau Super Eagles zata buga wasannin sada zumunta biyu a wata mai zuwa.

Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta tabbatar da cewar samarda kyauatawa ga yan wasar super eagles ne kawai zai taimakawa kungiyar ta iya samun nasarar sauran wasannin da suka rage mata ta wuce gasar cin kofin duniya na shekara ta 2018. Shuwagabannin hukumar...

06:58 pm

Kungiyar Shirya wasar rukuni kwallon kafar ta mata a Nijeriya, zata bayar da tallafi ga masu kungiyoyin kwallon kafa.

Sakataren Kungiyar Shirya wasar rukuni takwallon kafar mata ta Nijeriya, Abdulrahaman yace za’a bayar da tallafi ga masu kungiyoyin kwallon kafa.  Abdulrahaman ya sanar da hakan ga manema labarai a Abuja, inda yace sabuwar hukumar ta bayar da tabbacin biyan masu...
06:51 pm

kulob din kano pillars DA yan wasa goma ya lallasa kulob din Enyimba da ci 3-1 a cigaba da gasar rukunin kwararru ta nijeriya.

Kungiyar kwallon kafar Kano Pillars da yan wasa goma ta yi nasarar doke Enyimba FC ta Aba da 3-1  a cigaba da gasar rukunin kwararru ta  2016-2017 da aka yi a filin wasa na sani Abacha dake Kano wasar da daruruwan yan kallo suka kalla. Kungiyar ta samu goyonbayan...
07:58 am

A bangaren wasanni kuma kungiyar wasan kwallon kafar Liverpool ta samu nasarar doke Arsenal da ci 3-1 a filin wasa

A bangaren wasanni kuma kungiyar wasan kwallon kafar Liverpool ta samu nasarar doke Arsenal da ci 3-1 a filin wasa na anfield a kokarin da suke na kasancewa cikin kungiyoyi hudu na gasar premier. Mai horasda ‘yanwasan kungiyar kwallon kafar Arsenal Arsene Wenger...