Nijeriya

March 07, 2017

Gwamnatin tarayya ta shawarci ‘yan Nijeriya wadanda zuwa Kasar Amurika bai zamuwa dole ba,

Gwamnatin tarayya ta  shawarci ‘yan Nijeriya wadanda zuwa Kasar Amurika bai zamuwa dole ba, ko masu uzurin gaggawa dasu daga tafiyarsu har sai hukumar shige da fice ta fitar da...


March 07, 2017

Haka ma an zabi asibitin sojojin sama dake Kaduna a matsayin asibitin da za’a yi amfani da...

Haka ma an zabi asibitin sojojin sama dake Kaduna a matsayin asibitin da za’a yi amfani da ita kafin kamala gyaran filin jirgin saman kasa da kasa dake Abuja.

...


March 07, 2017

A wata mai kama da wannan, Hukumar Kiyaye hadurra ta kasa tace ta samar da Karin ayarin...

A wata mai kama da wannan, Hukumar Kiyaye hadurra ta kasa tace ta samar da Karin ayarin sintiri na mutun takwas, da motocin daukar marar lafiya guda hudu da zasu yi aiki akan...


March 07, 2017

Gwamnatin tarayya ta bayar da sanarwar rufe filin jirgin saman kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja.

Gwamnatin tarayya ta bayar da sanarwar rufe filin jirgin saman kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja.

Ministan labarai Lai Mohammed, ya bayyana hakan a...


March 07, 2017

Kungiyar manyan dillalan man fetur masu zaman kansu ta Nijeriya, ta dakatar da yunkurin da ta yi na shiga yajin aikin kasa baki daya.

Kungiyar manyan dillalan man fetur masu zaman kansu ta Nijeriya, ta dakatar da yunkurin da ta yi na shiga yajin aikin kasa baki daya...


March 07, 2017

A makanmaciyar wannan kuma, majalisar tsaro ta majalisar dunkin duniya ta bayyana matsalar

A makanmaciyar wannan kuma, majalisar tsaro ta majalisar dunkin duniya ta bayyana matsalar tsaro a yankin arewa maso gabascin Nijiriya da yankin Tafkin chadi a matsayin yanki...


March 07, 2017

An bayyana karfafa hukumomin hana cin hanci da rashwa a matsayin hanyar samun nasarar yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya.

An bayyana karfafa hukumomin hana cin hanci da rashwa a matsayin abin da keda matukar muhimmanci, ga yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya...


March 07, 2017

Gwamnatin tarayya tayi kira da a sake bitar tarukkan kasa da kasa akan ta’addanci.

Mukaddashin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya yi kira da a sake bitar matsayar da aka cimma a manyan tarukkan kasa da kasa da na shari’a wadan da suka yi Magana akan yake-yake da rikice-...


March 06, 2017

Babban bankin Nijeriya CBN ya umurci Bankunan ajiyar kudi da cewa daga yanzu su

Babban bankin Nijeriya CBN ya umurci Bankunan ajiyar kudi da cewa daga yanzu su rinqa neman Dala da sauran kudaden waje cikin  awoyi 48.

A wata sanarwa da aka rabawa manema labarai...