SAKKWATAWA KWALLAHIYA 02-03-2017

Suna magana akan muhimanci mata a al'umma yana nufin ada mata dama suma su taka tasu rawa a al'umma don suma a gudanar da komai dasu don kar abasu a baya.

wannan shirin na Sakkwatawa Kwallahiya a wanda bakin mu suka tattauna bakin mu na yau sune Shehu Jato Sanyinna da Hadiza Yaro kuma de Prof. Aisha Madawaki Da kuma da Saratu Zubairu da kuma Liman Sifawa.

Thursday 8:00am