Kasar Senegal ta murmure daga bisani ta doke kasar Africa ta kudu da chi hudu da ukku a cigaba da gasar chin kofin kwallon kafar matasan Africa da ke gudana a halin yanzu.

BIYO MU