Jahar Sokoto

July 18, 2017
Shirye shirye na cigaba da kankama domin tabbatar da ganin shirin noman shinkafa dake gudana a karkashin shirin bayar da ramce ga manoma na babban bankin kasa CBN, a Jahar Sokoto ya samu nasara. Shugaban kwamitin bunkasa aikin gona na Jahar Sokoto wanda kuma shine Shugaban kwamitin shirin bayar da ramce ga manoma na gwmnatin tarrayya a Jahar Alhaji Chuso Abdullahi Duttijo, ya sanar da hakan a...

May 16, 2017

Shugaban kwamitin ilimin a matakin farko na Majalisar Dattawa i Kuma Sanata mai wakiltar Sakkwato ta tsakiya Sanata.........

Shugaban kwamitin ilimin a matakin farko na Majalisar Dattawa i Kuma Sanata mai wakiltar Sakkwato ta tsakiya Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, a...


May 11, 2017

Hukumar kiyaye hadurra t ace bada dadewa ba zata fitar da na’urar kayyade gudu ga motocin da ke gudanar da.......

Hukumar kiyaye hadurra t ace bada dadewa ba zata fitar da na’urar kayyade gudu  ga motocin da ke gudanar da jigila  don ya basu damar rage yawaitar samun...


May 11, 2017

An bude taron kwana biyu na sakatarori jam’iyyar gwamnatoci jahohi na APC na karshen zango a sokoto yau.

An bude taron kwana biyu  na sakatarori jam’iyyar gwamnatoci jahohi na APC na karshen zango a sokoto yau.

Taken wannan taron shine samar da kyakkyawan yanayi...


May 11, 2017

Sabon shugaban jami’ar jahar sokoto da aka nada farfesa Sani Muhammud Dan Gwaggwo ya soma aiki a yau tareda mataimakan sa......

Sabon shugaban jami’ar jahar  sokoto da aka nada  farfesa Sani Muhammud Dan Gwaggwo ya soma aiki a yau tareda mataimakan sa farfesa Muhammad...


May 11, 2017

Masu yiwa kasa hidima (NYSC) a yau sun baiwa wasu dalibbai ukku masu fama da rashin lafiyar nakasi dake jahar nan, gudunmuwar kekunan guramu.

Masu yiwa kasa hidima (NYSC) a yau sun baiwa wasu dalibbai ukku masu fama da rashin lafiyar nakasi dake jahar nan, gudunmuwar...


May 10, 2017

Hukumar kare afkuwar hadurra ta kasa tace bawai kula da masu aikata laifin tuki kadai ne aikin ta ba hadda kiyayewa da yadda ake yin tukin.

Hukumar kare afkuwar hadurra ta kasa tace bawai kula da masu aikata laifin tuki kadai ne aikin ta ba hadda kiyayewa da yadda ake...


May 10, 2017

An bukaci iyaye da su cigaba da karfafawa ilmin yaya mata domin kara samun bunkasuwar al’umma.

An bukaci iyaye da su cigaba da karfafawa ilmin yaya mata domin kara samun bunkasuwar al’umma.

Shugabar makarantar yan mata ta hadin kai dake Bodinga Hajiya Fatima...


May 09, 2017

An kalubalanci sabbin dalibban da aka baiwa gurabun karatu na shekara ta 2016/2017 a kwalejin Ilmi ta Shehu Shagari

An kalubalanci sabbin dalibban da aka baiwa gurabun karatu na shekara ta 2016/2017 a kwalejin Ilmi ta Shehu Shagari da su kasance masu halaye nagari da...


April 28, 2017

Suna Maryam daga Acida

DSC01883.JPGSuna Maryam daga Acida nidai na kasance mai matsalar ciwon hannu da kafa, sakamakon zuwa daji damukayi nema icen dafa abinci da muka gajine nace bari mu zauna mu...


April 28, 2017

Danmajalisar jiha maiwakiltar mazabar tambuwal ta yamma a majalisar dokoki ta jihar sokoto alhaji mode ladan

Danmajalisar  jiha maiwakiltar mazabar tambuwal ta yamma a majalisar dokoki ta jihar sokoto alhaji mode ladan sanyinna ya samarda taimakon magungunna da...