Wassanni

Hausa

Sakataren Kungiyar Shirya wasar rukuni takwallon kafar mata ta Nijeriya, Abdulrahaman yace za’a bayar da tallafi ga masu kungiyoyin kwallon kafa. 

Photo Type: 

Kungiyar kwallon kafar Kano Pillars da yan wasa goma ta yi nasarar doke Enyimba FC ta Aba da 3-1  a cigaba da gasar rukunin kwararru ta  2016-2017 da aka yi a filin wasa na sani Abacha dake Kano wasar da daruruwan yan kallo suka kalla.

Photo Type: 

A bangaren wasanni kuma kungiyar wasan kwallon kafar Liverpool ta samu nasarar doke Arsenal da ci 3-1 a filin wasa na anfield a kokarin da suke na kasancewa cikin kungiyoyi hudu na gasar premier.

Photo Type: 

Kwalbdin Chesta yayi ta aziyya ga iyalan wani magoyi bayan kungiyar da ya rasu alokacin da yafadi kungiyara na wasa da Tranmere Rovers.

Wani bayani daga kwalabdin yatabbatar da mutuwar duk da kokarin da ma’aikatan lafiya sukayi.

Photo Type: 

Kasar Senegal ta samu nasarar doke kasar Africa ta kudu da ci hudu da ukku a rukunin ba a gasar cin kofin yan kasa da shekaru ishirin a filin wasa na muwanasa dake indola a jiya alkhamis..

Hakama acikin rukunin kamaru ta samu nasara ta farko inda ta doke sudan da ci hudu da daya a indola.

Photo Type: 

Ministan matasa da wasanni  Solomon Dalung ya kira wani taron gaggawa da shuwagabannin hukukumar  kwallon kafa ta nijeriya watau  NFF.

Photo Type: 

Ankawo karshen gasar wasanni da kuma al’adu da kungiyar taimakon jama’a ta ‘yan yimakasa hidima suka shirya wadda akayima take da tacin kofin babban darakta amatakin yanki.

Photo Type: 

Kulob din Manchester City ya samu dama sau biyu ke nan da ya samu galaba akan  Monaco 5-3 a gasar cin kofin zakarun Turai a haduwa ukku da suka yi kenan a zagayen yan goma sha shidda na matakin farko.

Photo Type: 

Kungiyar Barcelona da dan wasanta na gaba Neymar za su fuskanci hukunci kan tuhumar cin hanci da ake musu na batun sayo dan wasan daga kungiyar Santos ta Brazil, bayan rashin nasarar da suka samu a daukaka karar da suka yi.

Photo Type: 

Kungiyar wasar kwallon kafa ta Ifeanyi Ubah a jiya lahadi ta fice daga gasar cin kofin yankunan Afrika na shekara ta 2017 bayan tayi rashin nasara a hannun mai masukin ta Al Masry ta kasar masar da ci 3-0 da nema ta hanyar bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Photo Type: