Wassanni

Hausa

Hukumar yan yiwa kasa hidima na karbar bakuncin kungiyoyin kwanlon boly daga jahohi bakwai na arewa maso yamma wanada akayima take da kofin daraktan hukumar kuma za’ayi wasar ne agarin Katsina daga 20 zuwa 26 gawatan fabarairu 2017.

Photo Type: 

Tsohon mai horar da kungiyar wasan kwallon kafar Tottenham hotspur Harry rednaf zasu lashe gasar premiya league acikin shekaru hudu masu zuwa.
Spurs dai sun kai ga gasar cikofin zakarun turaine alokacin da redknap na nan’a wa adinsa na shekaru 4 wanda yakai kwalbdin azagayen kusa da na karshe 2011.

Photo Type: 

4. Tsohon dan kwallon najeriya Garba Lawal ya bukaci maihorasda yan wasan Supa Eagles da ya maida hankali ga aikinsa domin samun nasarar yan wasan.

Vision FM 92.1 Sokoto

Photo Type: 

Majalisar wasar kwallon kafar kudancin Afrika watau (Kosafa) ta bayarda sunan Ahmad Ahmad domin ya kasance dan takarar shugabancin hukumar wasar kwallon kafar Afrika wato CAF.

Photo Type: 

Kungiyar kwallon kafar asenal ta fitar da sunayen mutum hudu damin zaben wanda zai rike shugabancin kungiyar ko da Arsene Wenger ya yanke shawara kin sake sabunta kwantiragin sa da ita.

Aikin horasda kungiyar da dan kasar faransa keyi zai kare a wannan kakar wasannin.

Photo Type: 

Dan shekaru 34 Yakubu
tsohon dan wasan kwalabdin Evaton Yakubu Aiyebini yashirya don komawa gasar primiya ta ingla tareda kwalabdin kwanben tri harzuwa karshen kakar wasa.

Vision FM 92.1 Sokoto

Photo Type: