Jahar Sokoto

Hausa

Governor Aminu Waziri Tambuwal ya bukaci hukumomin gwamnati dama masu zaman kansu, yan kasuwa da sauran jama’a dasu samarda kayaiyakin kasha gobara a wuraren da suke domin rage watsalar tashin gobara a jihar nan.

Photo Type: 

Shugaban kwamitin ilimin a matakin farko na Majalisar Dattawa i Kuma Sanata mai wakiltar Sakkwato ta tsakiya Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, a yau ya ziyarci cibiyoyi uku da ake zana jarabawar share fagen shiga jami’o’i dake Jahar Sokoto.

Photo Type: 

Hukumar kiyaye hadurra t ace bada dadewa ba zata fitar da na’urar kayyade gudu  ga motocin da ke gudanar da jigila  don ya basu damar rage yawaitar samun hadurra da akeyi a cikin kasa.

Photo Type: 

An bude taron kwana biyu  na sakatarori jam’iyyar gwamnatoci jahohi na APC na karshen zango a sokoto yau.

Taken wannan taron shine samar da kyakkyawan yanayi da zartar da  manufofin samar da cigaban gwamnatoci wanda aka shirya karkashin dandalin gwamnonin APC

 

Photo Type: 

Sabon shugaban jami’ar jahar  sokoto da aka nada  farfesa Sani Muhammud Dan Gwaggwo ya soma aiki a yau tareda mataimakan sa farfesa Muhammad Zayyanu a  sashen mulki da kuma Nasiru Ibrahim Dole sashen karatu.

Photo Type: 

Masu yiwa kasa hidima (NYSC) a yau sun baiwa wasu dalibbai ukku masu fama da rashin lafiyar nakasi dake jahar nan, gudunmuwar kekunan guramu.

Photo Type: 

Hukumar kare afkuwar hadurra ta kasa tace bawai kula da masu aikata laifin tuki kadai ne aikin ta ba hadda kiyayewa da yadda ake yin tukin.

Photo Type: 

An bukaci iyaye da su cigaba da karfafawa ilmin yaya mata domin kara samun bunkasuwar al’umma.

Shugabar makarantar yan mata ta hadin kai dake Bodinga Hajiya Fatima Magaji ce tayi wannan kiran jim kadan bayan kamala taro da malamman makarantar.

Photo Type: 

An kalubalanci sabbin dalibban da aka baiwa gurabun karatu na shekara ta 2016/2017 a kwalejin Ilmi ta Shehu Shagari da su kasance masu halaye nagari da kuma bin dokokin kwalejin.

Photo Type: 

DSC01883.JPGSuna Maryam daga Acida nidai na kasance mai matsalar ciwon hannu da kafa, sakamakon zuwa daji damukayi nema icen dafa abinci da muka gajine nace bari mu zauna mu huta kawi sai naji kukan jarirai guda biyu sai natashi da hau gidi chan sai

Photo Type: