Jahar Sokoto

Hausa

Danmajalisar  jiha maiwakiltar mazabar tambuwal ta yamma a majalisar dokoki ta jihar sokoto alhaji mode ladan sanyinna ya samarda taimakon magungunna da wadanda cutar sankarau ta kama a gundumar sanyinna dake karamar hukumar tambuwal.

Photo Type: 

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) tace aikin samarda katin jefa kuri’a dama rarraba ta musamman ga wadanda suka isa jefa kuri’a zai fara daga gobe alhamis  27th Aprilun, 2017 tare da kammala aikin yan watanni kafin zaben gama gari na shekara ta  2019.

Photo Type: 

An bukaci al’ummar musulmi das u fara duban sabon watan sha’aban 1438AH tun daga yau Alhamis 27th Aprilun  2017 wadda tayi dai dai da  29th ga Rajab 1438AH.

Photo Type: 

An kalubalanci  malammai a jihar nan dasu ramka karamcin albashin da suke karba a duk wata ta hanyar sadaukar da kai tare da tsare ayukkan su bisa ka’ida.

Photo Type: 

Kungiyar matasa ta hausa Fulani mai zaman kanta sun shirya wani taron horasda matasa a makarantar furamaren Ibrahim Gusau dake shiyar minannata anan sakkwato.

Photo Type: 

Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar jahar sakkwato Alhaji Yaro Gobirawa a yau ya jajantawa ‘yan kasuwar tsohuwar kasuwa da bala’in gobara ya rutsa dasu kwanan nan.

Gobirawa yace yaje wajenne amadadin gwamnan jahar sakkwato Aminu Waziri Tambuwal da kuma kungiyarsu ta ‘yan kasuwa.

Photo Type: 

Da yake magantawa a madadin shuwagabanin kananan hukumomin da suka anfana, shugaban karamar hukumar mulkin Gada, Dr, Abdullahi Gada, ya yi alkawalin cewa zasu yi anfani da magungunan ta hanyar da ya dace.

Photo Type: 

 

Al’ummar garin sanyinnawal na karamar hukumar mulkin Shagari sun yi aikin gayya don gyaran hanyar da ta hada garin da kuma kajiji don saukakama masu ababen hawa.

Photo Type: 

 

Kimanin masu daukar makamai hamsin da biyar ne suka mika sama da bindigogi hamsin ga wakilin gwamna Aminu Waziri Tambuwal akaramar hukumar mulkin Isa.

Photo Type: 

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal yayi kira ga ‘yan kasarnan to su sanya kaunar kasarnan a zukatansu don samun jin dadin rayuwa, yana mai cewa kokarin rarraba kawuna bazai haifarda da mai ido ba. 

Photo Type: