Jahar Sokoto

Hausa

Ba matasa cikakkiyar damar rika mukaman gwamnati zai yi matukar kyautata tsarin shugabanci.

Photo Type: 

Shirin da  gwamnatin Najeriya ta tsara na kwarmata bayanan da suka shafi satar dukiyar al’umma zai taimaka wajen fallasa jami’an gwamnati da suka yi sama da fadi da dukiyar ‘yankasa.

Photo Type: 

Gwamnatin jihar Sokoto ta yi cikakken tsari domin kare manoman alkamar dake Jihar nan daga faduwa. 

Photo Type: 

An nanata bukatar da akeyiwa iyaye su rika lura da zirga-zirgar ya-yansu, wani dattijo a unguwar Gidan dare anan cikin Birnin Sokoto ishaka shine ya fadi haka a wata ganawa da yayi da wakilinmu.

Photo Type: 

Gwamnatin taraiya ta sake nanata kudurin tan a farfadowa da ayikin gona a kasar nan.

Mukaddashin shugaban kasa prof. yemi Osinbajo ne ya baiyana haka yayin da ya kai ziyarar ban girma ga mai marataba Sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na ukku a fadar sa

Photo Type: 

Mata a jihar nan yau sun gudanar da bukin ranar mata ta duniya.

Da take jawabi a wurin taron Aisha Madawaki Malama a jami’ar  Usmanu Danfodiyo  dake nan Sokoto ta nuna bacin ranta ta yadda aka bar mata baya  a siyasance

Photo Type: 

Sakataren zartaswa na hukumar larabci da addinin musulunci ta sakkawa Alhaji Ahmad Baba Altine a yau ya ziyarci makarantun islamiya ta Subulussalam  dake rukunin gidajen sojoijin sama Islamiyya da  ta  Alburan  Islammiyya ta yan sanda dake korafin rashin isassun malammai da kuma kayan aiki.

Photo Type: 

Bankin duniya da kuma gwamnatin jihar sakkwato su saka kudi naira biliyan tara domin gyara madatsar ruwa ta Lugu tare da farfadowa da shirin noman rani a karamar hukumar wurno

Gwamna  Aminu Waziri Tambuwal ne ya baiyana haka yayin da ya jagorancin wasu jam’ai domin ziyarar duddubawa a wannan yankin.

Photo Type: 

A gobe Alhamis idan Allah ya kaimu Mukaddashin shugaban kasa  Professor Yemi Osinbajo zai kawo ziyara anan sakkwato.

Photo Type: 

Gidan rediyon muryar Amurika tare da hadin guiwar hukumar raya kasashe ta amurika, sun shirya taron mata masu juna biyu da masu ruwa da tsaki, domin wayar da kai da ilmantar da jama’a akan matakan da ya kamata su dauka domin kawar da zazzabin cizon sauro a Jihar Sokoto.

Photo Type: