Jahar Sokoto

Hausa

Kimanin marasa lafiya hamsin ne akasamu nasarar yima ayukkan tiyata manya da kanana yayin wani shirin bayarda aikin kiyon lafiya kyauta da kungiyar likitoci na cikin gida suka shirya a karamr hukuma Isa a wani bangare na bukin makon lafiya na wannan kungiyar.

Photo Type: 

Hukumar Rage Fatara ta Jahar Sokoto ta bayyana jin dadinta akan yanda kanfanin zirga-zirga na jahar nan ke kokarin biyan kudin wata-wata.

Babban Sakatare a ma’aikatar Alhaji Suleiman S. Fulani Ahamad ne ya bayyana hakan ga manema labarai jim kadan bayan kammala taro da masu ruwa da tsaki a ofishinsa.

Photo Type: 

Iyalan margayi Sarkin musulmi na 18 Alhaji Ibrahim Dasuki sun yabawa Gwamnatin Jahar Sokoto akan shigewarta gaba, wajen ganin an yi jana’izar margayin kamar yanda ya dace a lokacin daya rasu.

Photo Type: 

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana margayi Sarkin Musulmi Ibrahim Dasuki a matsayin rijiyar ilimi.

Photo Type: