Gwamnatin Taraiya

Hausa

Wasu yan kunar bakin wake su biyu sun tarwatsa kan su inda suka hallaka mutane 29  a wurin taron bukin aure da suka taru a wani kauye kuda  Tikrit.

Kungiyae I.S tace mayakan ta su biyu sune suka kai hari a kauyen Hajaj a jiya laraba.

Photo Type: 

Wani bangare na kungiyar malamman jami’o’I ta kasa da Dr Khalid Bello Na jami’ar jihar  Adamawa dake Mubi, ke shugabanta ya umurci dalibbai da su koma makaranta a ranar litinin 13 ga watan Maris 2017.

Photo Type: 

Gwamnatin amurka tace yan nijeriya nada cikakkara damar tafiya amurka inda tacce ba wani dalili da zai sa yan nijriya dake da cikakkun takardun biza su dakatar da tafiya zuwa amurka.

Photo Type: 

Hadaddiyar kungiyar kwadigo ta kasa ta zargi gwamnatin taraiya akan yin jinkiri wajen kafa kwamitin da zai tattauna akan sabon tsarin albashi na naiara dubu 56, 000.

Photo Type: 

Gwamnatin taraiya ta baiyana cewar jinkirin da ake samu a majalisar wakillai wajen amincewa da kudurin kasafin kudin bana ya zamo doka me yiwuwa zai kawo nakasu wajen aiwatar da  tsarin ta na zaburadda tattalin arzikin kasar nan.

Photo Type: 

An baiyana matakin da majalisar dattawa ta dauka na cewar  hukumar hana fasa kwabri ta kasa ta dakatar da umurnin cewa masu motoci su tabbatar sun biya kudin fiton motocin ko kuma su fuskanci hushin hukumar nan da wata daya a matsayin abin yabawa.

Photo Type: 

Kwamitin sulhu na jam’iyar  (PDP) ya bada shawarar cewar jam’iyar ya kamata ta gudanar da babban taron ta na kasa nan da zuwa 30 ga watan yunin shekarar nan da muke ciki.

Photo Type: 

Uwargidan shugaban kasa  Aisha Buhari, ta kalubalanci gwamnatoci a dukkan matakai da su tabbatar a ko yaushe suna  saka mata a harkokin gwamnati da kuma karfafama iyaye mata da yan mata.

Photo Type: 

Kasar sin tayi kira gag a koriya ta Arewa da dakatar da gwajin makaminta mai linzame domin kaucewa rikici.

Ministan lamurran harakokin wajen china Wang Yi yace Amurka da koriya ta kudu sun dakatar da gudanar da atisayen soja da ako yaushe ke bakan tama koriya ta arewa rai.

Photo Type: 

An bukaci gwamnatin taraiya da again a kasa na anniyar da take da ita na gurfanar da yan kwangila da suka kasa gudanarda kwangilolin da aka basu domin ya kasance darasi ga wasu.

Photo Type: