Gwamnatin Taraiya

Hausa

Gwamnatin taraiya ta fitar da wani tsarin farfadowa da tattalin arziki dake da manufar sanya tattalin arzikin kasar nan ya kasance mai dorewa.

Mashawarci akan yada labarai ga ministan kasafin kudi da tsare tsaren kasa James Akpandem, ne ya baiyana haka a cikin wani bayani da ya fitar a  Abuja.

Photo Type: 

Gwamnatin tarayya ta  shawarci ‘yan Nijeriya wadanda zuwa Kasar Amurika bai zamuwa dole ba, ko masu uzurin gaggawa dasu daga tafiyarsu har sai hukumar shige da fice ta fitar da sabon tsari.

Photo Type: 

Haka ma an zabi asibitin sojojin sama dake Kaduna a matsayin asibitin da za’a yi amfani da ita kafin kamala gyaran filin jirgin saman kasa da kasa dake Abuja.

Gwamnatin ta zabi asibitince ne a matsayin wadda ta dace kafin cikar wa’adin rufe filin jirgin Abuja da aka bayar ya cika. 

 

Photo Type: 

A wata mai kama da wannan, Hukumar Kiyaye hadurra ta kasa tace ta samar da Karin ayarin sintiri na mutun takwas, da motocin daukar marar lafiya guda hudu da zasu yi aiki akan titin Kaduna zuwa Abuja.

Photo Type: 

Gwamnatin tarayya ta bayar da sanarwar rufe filin jirgin saman kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja.

Photo Type: 

Kungiyar manyan dillalan man fetur masu zaman kansu ta Nijeriya, ta dakatar da yunkurin da ta yi na shiga yajin aikin kasa baki daya.

Wannan matakin ya biyo bayan taron da suka yi da Manajan Darakta na kamfanin samar da man fetur na kasa wato NNPC.

Photo Type: 

A makanmaciyar wannan kuma, majalisar tsaro ta majalisar dunkin duniya ta bayyana matsalar tsaro a yankin arewa maso gabascin Nijiriya da yankin Tafkin chadi a matsayin yanki mafi girma a duniya da aka nunawa halin ko’inkula a haujin taimakawa al’umma wanda ba’a yin iri haka ba a duniya.

Photo Type: 

Kwamishinan Majalisar Dunkin duniya mai kula da yan gudun hijira, ya bayyana damuwa akan umurnin  da shugaban amurika Donald Trump ya sanyawa hannu akan batun sake matsugunnin yan gudu hijira. 

Photo Type: 

An bayyana karfafa hukumomin hana cin hanci da rashwa a matsayin abin da keda matukar muhimmanci, ga yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya.

Photo Type: 

Mukaddashin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya yi kira da a sake bitar matsayar da aka cimma a manyan tarukkan kasa da kasa da na shari’a wadan da suka yi Magana akan yake-yake da rikice-rikice. 

Photo Type: