Gwamnatin Taraiya

Hausa

Babban bankin Nijeriya CBN ya umurci Bankunan ajiyar kudi da cewa daga yanzu su rinqa neman Dala da sauran kudaden waje cikin  awoyi 48.

Photo Type: 

Gwamnatin taraiya tayi kira ga tsohon shugaban kasa  Goodluck Jonathan da ya dai na katsalandan a sha’anin yan matan chibok da aka sace a lokacin mulkin sa, in da aka baiyana wannan matakin a matsayin abinda bai dace ba da kuma ke iya kawo tarnaki ga kokarin da ake yi na sako ragowar yan matan na chibok.

Photo Type: 

Tsohon shugaban kasa , Goodluck Jonathan,ya musanta rahoton wata jaridar burtaniya , akan cewar  yaki amincewa da tayin sojan burtaniya domin taimakawa kasar nan ta ceto  yan matan  chibok su 270 da boko yan haram suka sace.

Photo Type: 

Shirin N Power na daga cikin shiraruwan da gwamnatin taraya ta fito da su domin samarda ayukkan yi ga matasan da suka kammala karatu a kasar nan, sai dai wadanda suka amfana da shirin sun koka akan kasa biyan su albashi tun shigar su cikin  shirin a watan disembar 2016.

Photo Type: 

Kotun hukunta manyan laifukka ta duniya dake heg yanzu haka na sauraron wata shariah da kasar  Ukraine ta shigar da Rasha inda take zargin  Moscow da taimakawa yan tawaye da kudade ba bisa ka’ida ba.

Photo Type: 

An bukaci majalisar wakillai ta kasa da ta gaggauta yin dokar kwarmata bayanai ga wadanda suka saci dukiyar gwamnati domin kara bunkasa yaki da cin hanci a kasar nan.

Photo Type: 

An nemi shugaban kasar Amurka, Donald Trump da ya bayar da gamsasshiyar hujja da za ta tabbatar da zargin da ya ke yi ma shugaban da ya gabace shi, wato Barack Obama, cewa ya taba bayar da umarnin a nadi muryarsa a wayarsa a loksacin yakin neman zabensa.

Photo Type: 

Babban jami’in runduna ta bakwai ta sojojin Najeriya, burgediya janar Victor Ezugwu,ya yi kira tare da karfafa ma dakarun soja da su zama ma su kwarin guiwa su kuma kasance

Masu mayar da hankali da  kwarewa wajen yin amfani da horon da suka samu a fannin gano bomabomai da a kan bisne a karkashin kasa. 

Photo Type: 

Mataimakin sugaban majalisar dattawan ike ikwaremadu ya bayyana cewa kasarnan na bukatar hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai cikakken iko kuma wadda zata aiwatar da aikinta tsakani da Allah ba tare da nuna wariya ko bambanci ba kuma wadda zata kiyaye doka cikin gudanarda ayukkanta.

Photo Type: 

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yba Asusun kula da ilimin manyan makarantu umurnin fitar da kudi har kimanin naira billiyan goma sha biyu  da za’a rarrabawa sababbin jami’oin da gwamnatin tarayya ta kafa  a shekarar 2011, dan amfani dasu wajen gudanarda harkokin jami’oin .

Photo Type: