Gwamnatin Taraiya

Hausa

Ministan al’amurran kasashen waje Geoffrey Onyeama  ya nuna damuwarsa akan rashin sakin wasu kudade da aka boye a bankunan kasashen ketare.

Yace rashin fitarda kudaden wadanda miliyoyin dalolin amurkane  ya shafi yaki da cin hanci da rashawa da gwamnati mai ci yanzu keyi.

Photo Type: 

Gwamnatin tarayya na kokarin farfadowa da bangaren mai tare da bude wasu bangarori dazasu taimaka wajen bunkasa wannan harakar.

Photo Type: 

Tsohon shugaban kasa Good Janathan ya yabawa  ‘yan jam’iyya da shuwwagabannin jam’iyyar PDP bisa ga goyon bayanda suka bayar  wajen magance banbance  banbance a jam’iyyar, acewarsa su da de kunnu wansu ga dukkanin wata jita-jita da aka yada a wasu sassan kafaifan yada labarai game da abinda ya gudana  alokacin da ya

Photo Type: 

Shugaban jam’iyyar APC na kasa Chief John Odigie Oyegun yace an bayyana cewa rashin kudi shine bbaban kalubalenda jam’iyyar ke fuskanta.

Photo Type: 

Kassar cana tace zata kara yawan kudin da take kashema jami’an sojinta da kashi bakwai acikin dari kwanaki kadan bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana farfadowa da Karin tsaron kasarsa acikin kasafin kudin Amurka.

Anyi sanarwar tsarin ne agaban taron shekara-shekara na jam’iyyar NPC a bejin.

Photo Type: 

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo yace akwai bukatar daukar tsauraran matakai don magance  rikice rikecenda ke addabar a kudancin Kaduna, yana mai cewa rikicin zai iya shafar dukkanin al’ummar da ke yankin matukar ba’a magance shiba.

 

Vision FM 92.1 Sokoto

Photo Type: 

Hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta kasa ta yi nasarar kame wani da ake tuhuma da boye miyagun kwayoyi masu nauyi fiye da kilogiram 26 da digo 2 a cikin safar kafa ta mata a filin jirgin saman kasa da kasa na Murtala Muhammad dake garin lagos. 

Photo Type: 

A halin da ake ciki kuma rundunar yan’sanda da ke jihar borno ta tabbatar da aukuwar wasu fashe fashe bamabamai bayan wani harin kunar bakin wake da aka kai a matatar man NNPC dake kan titin dambuwa agarin Maiduguri.

Photo Type: 

Gwannatin kasar amurka ta sake jaddada kudirinta na yin aiki tareda rundunar sojin najeriya domin magance dimbin matsalolin tsaro dake damun kasar.

Photo Type: 

Kwantirola janaral na hukumar hana fasa kwabri ta kasa kanal Hamid Ali mai murabus ya bayar da kwanaki talatin ga masu motoci a kasar nan da basu rigaya suka biya kudin shigowa da motocinsu ba da suyi hakan kokuma su fuskanci kwace wadannan motocin nasu.

Photo Type: