Gwamnatin Taraiya

Hausa

Hukumar kula da yankin naija delta tace ashirye take ta fuskanci bincike domin wanke kanta daga zargin da ake cewa ta sayi motoci na kimanin naira milliyan dubu biyar da miliyan dari biyar.

Photo Type: 

Mukadashin shugaban kasa Yemi Osinbajo yace gwamnatin tarayya zata tabbatar da adalci da ma cigaban jahohin da ake hako mai a kasar nan.

Ya bada wannan tabbacin ne a Birnin uyo yayin da ya ziyarci majalisar sarakuna na jahar Akwa ibon a wani bangare na tuntubar masu fada aji a yankin naija delta

Photo Type: 

Babban manajan darektan babban kamfanin mai na kasa  (NNPC), Dr Maikanti Baru, yayi kira ga tsagerun  Niger Delta da su daina kai hare hare a akan kayayyakin hakar mai.

Baru yayi wannan kiran ne a wurin wani taro na kungiyar

Photo Type: 

Shugaban kasar amurka ya kare Alkalin alkalan kasar  Jeff Sessions  inda ya bayyana shi a matsayin mutum mai gaskiya duk da kiraye kirayen da akeyima na ya aje aiki

Photo Type: 

Gwamnatin tarayya ta aminta da rufe filin tashi da saukar jiragen saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja tun daga karfe goma sha biyun dare na ranar bakwai ga watan maris da ake ciki.

Anyi hakan ne domin baiwa hukumar kula da filayen jiragen sama damar yin wasu manyan gyare gyare a hanyar sauka da tashin jirgi.

Photo Type: 

Gwamnatin tarayya tayi hasarar kimanin naira trilliyan daya da digo goma sha biyar  daga cikin kudaden shiga da take tsammanin Tarawa wanda ta saka acikin kasafin kudin shekara ta 2016.

Photo Type: 

Babbar kotun tarayya dake Abuja ta yi watsi da wasu caje-caje 6 daga cikin 11 da ake zargin jagoran kungiyar kafa kasar biyafara Nnamdi Kanu.

Mai sharia Binta Nyako tace 6 daga cikin caje-cajen da ake yiwa wanda ake zargin babu babu cikakkiyar game da su. 

Madubugwu and David Nwawuisi.

Photo Type: 

Bankin duniya da hadin guiwar shirin bada ilimin bai daya na kasa na shirin aiwatar da shirin maidoda yaran da basu zuwa makaranta makaranta a najeriya ,

Photo Type: 

Majalisar zartarawa ta tarayya ta aminta da ware naiara miliyan bakwai da miliyan dari a bangaren hukumar samadda wadatacciyar wutar lantarki, don tabbatar da samadda wadatacciyar iskar gas don kara karfin wutar da bukasa wadatuwarta.

Photo Type: 

Mukaddashin shugaban kasa prof yemi Osinbajo ya yaba da gwazon rundunar sojan najeriya wajen kawadda kungiyar boko haram a arewa maso gabascin kasar nan, da kuma magance matsalar rikicin kudancin Kaduna da kuma wasu sassan kasarnan,

Photo Type: