Gwamnatin Taraiya

Hausa

Gwamnatin tarayya tayi tsarin samarda tashar man gas a niger delter wadda zata ci kudinda suka kai naira biliyan ashirin, bayan tattaunawada al’ummomin yankin.

Photo Type: 

Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur, sun tafka asarar  dala tiriliyan daya domin saukarda farashin man fetur.

Babban sakataren kungiyar Dr Muhammad Barkindo, wanda yazo ziyarar aiki na kwana hudu a nan najeriya ne ya bayyana haka a birnin tarayya Abuja.

Photo Type: 

Awata maikama da wannan babban kamfanin na kasa yace ansamu raguwar fasa bututun akasar nan dakashi 20.

Manajn daraktan kamfanin Maikanti Baru ya bayyana hakan awurin bude taron maid a isakar gas na 2017 a Abuja.

Photo Type: 

Gwamnatin tarayya zata rika ajiye sama da dala miliyan dari biyu da naira miliyan dubu sittin acikin kasafin kuddin ta na bangaren fallafin takin zamani bayanda ta kaddamarda shirin shugaban kasa na samarda takin zamani.

Photo Type: 

Wani iskan hadari mai karfin gaske tare da gigizar kasa sun gurbata wani babban kogi a kasar  Chile da yasa hukumomi suka hanawa mutane miliyan hudu shan ruwan a  Birnin santiago.

Photo Type: 

A gobe Talata in Allah ya kai mu Za’a rantsarda tsohuwar minister muhalli ta Nijeriya Mrs. Amina Mohammed a matsayin mataimakiyar sakataren majalisar dunkin duniya a ofishin majalisar dunkin duniya dake  New York.

Photo Type: 

Fadar shugaban kasa tace tana shirin daukar matasan da suka kammala karatu da basu da aikin yi a karkashin shirin saka hannun jari domin  inganta jin dadin jama’a har su 350,000.

Photo Type: 

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta aiyana  Jerome Eke na jam’iyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben da aka kammala na mazabar Dan majalisar wakillai ta  Etche-Omuma a jihar  Rivers.

Jami’in zabe Prof. Jeremiah Sola-Omotola, ne ya baiyana sakamakon zaben a ofishin hukumar zabe dake Birnin fatakwal.

Photo Type: 

Manyan kafofin yada labarai na kasar amurka sunyi Allah wadai da matakin cin zarafin damukoradiyya da shugaba Donald trump ya dauka a fadar white house na hana wasu kafafen yada labarai dasuka hada da CNN da jaridar NEW YORK TIMES shiga acikin taron manema labarai da akeyi kullun.

Photo Type: 

Babbaan sifeton yansanda na kasa Ibrahim Idris yace za’agina gidaje dubu ashirin da biyar ga jami’an yansanda aduk fadin kasar nan awani bangare na kokarin magance matsalar gidaje da yansandar kefuskanta.

Photo Type: