Gwamnatin Taraiya

Hausa

Wasu ‘yan bangar siyasa sun karya hannun wani jami’n zabe ayankin Igbo-etche na karamar hukumar Etche dake jahar rivers alokacin zaben cike gurbin majalisar dokoki.

Shima wani jami’i dake bima wanda lamarin yafaru dashi ‘yan  bangar sunyi garkuwa dashi kuma har yanzu ba’a cetoshiba.

Photo Type: 

Ministan harakokin kasashen ketare Geoffrey Omyeama yace gwamnatin tarayya zata ware kaso na musamman daga kasafin kudin wannan shekara wajen samarda tsaro dakuma bada taimako ga wadanda ta’addancin boko haram ya shafa.

Photo Type: 

Mukaddashin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo yagayyaci  babban sifeton yansanda  Ibrahim Idris akan sace wasu yankasar jamus  su biyu masu suna  farfesa . Peter Breunig da Johannes Behringer a karamar hukumar kadarko ta jahar kaduna. 

Photo Type: 

Mukaddashin shugaban kasa yemi Osinbajo yakai ziyarar bazata akan filin saukar jirage na kasa da kasa na Murtala Muhammed dake lagas

Ministan  a maikatar sufurin ayyukan jiragen sama  Hadi Sirika ne ya zazzaga da mukaddashin sugaban kasar yemi  Osinbajo domin dudduba filin jirgin

Photo Type: 

Hukomomin bada tallafi na kasashen waje kira da a samar da dalar amirka biliyan 1.5 domin shawo kan matsalolin da tashe tashen hankulanda da kungiya  boko haram ta haddasa a gabar tekun chadi 

Photo Type: 

An yi kira ga masu tafiyarda tattalin arzikin kasar nan da su magance bukatun jama’a kana su fito da wasu manufofi da tsare tsare da zasu jawo ra’ayin  masu saka jari domin magance matsalar musanyar kudaden waje a kasar nan.

Photo Type: 

Ofishin dake kula da harakokin kasashen wajen Amurka ya dora alhakin yunwa da sauran matsalolin da suka haddabi kasar sudan ta kudu akan shuwagabannin kasar.

Photo Type: 

Majalisar wakillai ta koka akan ware naira miliyan  60 a karkashin kwamitin tallafawa yankin Arewa maso gabas da aka ware akasafin kudin shekara ta 2017

Wadannan kudaden dai na kwangilar sare haki da itace ne akan hanyar Maiduguri-Bama.

Photo Type: 

An bukaci rundunar hadin guiwa ta sojoji da su matsa kaimi wajen magance ta’addancin kungiyar Boko Haram

Photo Type: 

Matakan gwamnati ukku sun raba kudi Naira biliyan  465.1 billion kuma wannan ya dara da naira  65.14 bisa ga kudaden shiga  da aka raba a watan janairu.

Photo Type: