Gwamnatin Taraiya

Hausa

Gwamnatin taraiya tace yanzu haka tana nan tana aikin inganta ayukkan daukacin hukumomin dake aiki karkashin tashoshin jiragen ruwa

Photo Type: 

Ma’aikatar kasafin kudi da tsare tsaren kasa tace zata bada fifiko wajen karfara manufofin sassan gwamnati  tare da sanya ido domin tabbatar da cewar an samu nasarar aiwatar da cikakken kasafin kudi.

Photo Type: 

Dandalin tsoffin ministocin jam’iyar PDP sun aiyana cewar kwamitin Rikon kwaryar jam’iyar a bangaren Ahmad makarfi har yanzu shine keda alhakin  cigaba da lura da lamurran  jam’iyar.

Photo Type: 

An bayyana samun kakkarfar adawa a matsayin hanyar karfafa dimokradiya da kuma tabbabtar da shugabanci na gari a Nijiriya

.

Caption

An bayyana samun kakkarfar adawa a matsayin hanyar karfafa dimokradiya da kuma tabbabtar da shugabanci na gari a Nijiriya.

Photo Type: 

Jami’yar PDP ta bayar da tabbacin cewa a shirye take a shekar ta 2019 ta maido da kasar nan akan turbar bunkasar tattalin arziki da mutunta yancin dan adam.

Photo Type: 

A wata mai kama da wannan, an yi kira ga gwamnatin tarayya data kara mayar da hankali ga sha’anin Noma da Ma’adanai da wuraren yawon bude ido kazalika da samar da kayakkin more rayuwa domin fitar da kasar nan daga matsin tattalin arzikin da take ciki.    

Photo Type: 

Gwamnatin tarayya ta samar da ijimukan casar shinkafa 110, wadannda za’a kafa a wurare daban-daban a fadin kasar nan, daga yanzu zuwa watan yuli na wannan shekarar, da manufar bunkasa samar da shinkafa a kasar nan ta Nijiriya.

Photo Type: 

Hukumomin Sojan Nijeriya sun musanta cewar dakarun ta sun harbe membobin kungiyar dake fafutukar kafa jamhuriyar biyafara su goma sha 11 a yayin wani gangami da suka yi a ranar 20 ga watan jiya a Birnin Patakwal.

Photo Type: 

Gwamnatin taraiya ta umurci ofishin jedancin ta dake Pretoria da Johannesburg da su binciki hare- haren da aka kaiwa yan Nijeria dake zaune a Africa ta kudu.

Photo Type: 

An nada Musa Kimo a matsayin sabon kwamishinan yan sanda Birnin taraiya Abuja.

Kakakin rundunar yan sandan Birnin taraiya ASP Anjuguri Manzah, ne ya baiyana haka a cikin wani bayani da ya fitar a Abuja jiya lahadi.

Yace tuni da wanda aka nada ya fara aiki a hidikwatar rundunar.

Photo Type: